![Hira da BBC Hausa: Siffofin “Windows 10” da Alakarta da “Windows 8” da “7” (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/hira-da-bbc-3.png)
Hira da BBC Hausa: Siffofin “Windows 10” da Alakarta da “Windows 8” da “7” (3)
Ga kashi na uku kuma na karshe, na hirar da BBC Hausa suka yi dani kan babbar manhajar Windows 10. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga kashi na uku kuma na karshe, na hirar da BBC Hausa suka yi dani kan babbar manhajar Windows 10. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyu na hirar da BBC Hausa suka yi dani kan babbar manhajar Windows 10. A sha karatu lafiya.
Daidai lokacin da kamfanin Microsoft yake kaddamar da sabuwar babbar manhajarsa mai suna Windows 10, sashin Hausa na BBC sunyi hira dani don fayyace hakikanin siffofin wannan manhaja, tare da dalilin da yasa kamfanin yake bayar da ita kyauta ga wadanda suke da babbar manhajar Windows 8. A sha karatu lafiya.