![Sakonnin Masu Karatu (2018) (4)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2018) (4)
Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
Wannan rahoto ne na musamman kan batun canza dokar karbar sheda a kotu, don shigar da wasu daga cikin bayanan da suka danganci sakonnin waya ko Imel, a matsayin sheda.