![Jawabin Steve Jobs (2005) – Kashi na Biyu](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/jobs-1.jpg)
Jawabin Steve Jobs (2005) – Kashi na Biyu
Wannan shi ne kashi na biyu na jawabin Steve Jobs. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan shi ne kashi na biyu na jawabin Steve Jobs. A sha karatu lafiya.
Steve Jobs, wato shugaban kamfanin Apple dake kasar Amurka dai Allah yai masa rasuwa. Saboda wannan munasaba muka ga dacewar kawo wani jawabi da yayi wa dalibai yayin yaye su a Jami’ar Standford dake kasar Amurka, a shekarar 2005. Wannan shi ne kashi na daya. A sha karatu lafiya.