![Sakonnin Masu Karatu (2011) (13)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2011) (13)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Cikin kashi na hudu, mun dubi dabi’u da sinadaran dake cikin ruwa ne. A sha karatu lafiya.
Yau kuma ga mu dauke da bayani a kashi na uku kan yadda ruwan sama ke samuwa. Wannan na daga cikin abubuwa masu sarkakiya dangane da samuwar ruwa, musamman ruwan sama. A sha karatu lafiya.