![Saƙonnin Masu Karatu (2022) (15)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Tambayoyi2.png)
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (15)
An buga wannan maƙala ne a jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 25 ga watan Nuwamba, 2022.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
An buga wannan maƙala ne a jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 25 ga watan Nuwamba, 2022.
Ranar Talata, 16 ga watan Yuli, 2019 ne aka fara bikin murnar cika shekaru 50 da fara zuwa duniyar wata, wanda kasar Amurka ta aika mahaya kunbo Apollo 11 zuwa duniyar wata. Wannan kunbo ya bar duniyarmu ne ranar 16 ga watan Yuli, 1969, ya isa duniyar wata ranar 20 ga watan Yuli na shekarar. Wannan yasa muka dauki wannan mako don taya masu karatu murnar wannan lokaci mai tarihi a rayuwar dan adam. An buga wannan makala ne a jaridar AMINIYA ta ranar Juma’a, 25 ga watan Yuli, 2019.