![Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/moon-3.jpg)
Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (3)
A kashi na karshe, kasidarmu ta dubi alakar dake tsakanin kimiyya da kuma mu’ujizar Annabawa ne. Sannan ta tantance hakikanin gaskiyar lamarin wannan hoto.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A kashi na karshe, kasidarmu ta dubi alakar dake tsakanin kimiyya da kuma mu’ujizar Annabawa ne. Sannan ta tantance hakikanin gaskiyar lamarin wannan hoto.
Ga kashi na na kasidar dake mana bayani kan tsaga a jikin wata. A wannan mako mun yi bincike ne kan asalin hoton dake yawo a Intanet. A sha karatu lafiya.