![Mahimman Abubuwan Ci Gaba a Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa a Shekarar 2021 (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/02/BCI-True.jpg)
Mahimman Abubuwan Ci Gaba a Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa a Shekarar 2021 (2)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 18 ga watan Fabrairu, 2022.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 18 ga watan Fabrairu, 2022.
Ga kashi na takwas kuma na karshe, kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. Da fatan masu karatu sun amfana da dan abin da na gabatar. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na bakwai kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na shida hudu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyar kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na hudu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na uku kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Daga cikin dadaddun muhawara a duniya akwai muhawarar da ke kokarin tabbatar da shin, tsakanin kwakwalwa da zuciya, wanne ne daga cikinsu yake haddasa tunani? Daga wannan mako za mu fara bincike kan wannan muhawara a ilmance, ta bangaren addini, da kimiyyar zamani, da fannin dabi’a.
A makon da ya gabata ne idan masu karatu ba su mance ba, mu ka fara jero bayanai kan irin tasirin da Fasahar Intanet ke yi ga kwakwalwar dan Adam, saboda irin mu’amalar da ya ke yi da wannan fasaha. Mun yi bayanin irin dalilan da ke haddasa tasirin, da kuma cewa lallai akwai alaka tabbatacciya mai kama da kawalwalniya, wacce ke samuwa tsakanin kwakwalwar dan Adam da kuma asalin duniyar da yake ciki. Mun nuna cewa wannan alaka na samuwa ne sanadiyyar tasirin wannan fasaha da kwakwalwar mai mu’amala. Daga karshe mu ka yi alkawarin kawo abin da hakan ke haifarwa, da yadda za a iya magance wata matsala idan akwai. Saboda yanayin tsarin da bayanan su ka zo, mun ce mai karatu ba zai fahimci in da aka dosa gaba daya ba, sai a wannan mako. Mu na kuma fatan hakan. Don haka yanzu za mu ci gaba.
Tsarabarmu na wannan mako kan tasirin fasahar Intanet ne ga kwakwalwar dan adam. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu kan abin da ya shafi tsarin gudanuwar kwakwalwar dan adam. A sha karatu lafiya.