![Sakonnin Masu Karatu (2022) (7)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Tambayoyi2.png)
Sakonnin Masu Karatu (2022) (7)
Bayan dukkan wannan bayani, hanya mafi sauki wajen gano hakikanin abin da ke sa waya ta shiga irin wannan yanayi shi ne zuwa wajen mai gyara. Shi zai duba ta, don tabbatar hakikanin abin da ya same ta. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 23 Satumba, 2022.