![Shahararrun Samame Kan Wasu ‘Yan Dandatsa](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/samame.jpg)
Shahararrun Samame Kan Wasu ‘Yan Dandatsa
A yau za mu yi nazari ne kan wasu shahararrun ‘yan dandatsa, wato “Hackers” da hukumomi suka damke su, sanadiyyar ta’addancin da suke aikatawa.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A yau za mu yi nazari ne kan wasu shahararrun ‘yan dandatsa, wato “Hackers” da hukumomi suka damke su, sanadiyyar ta’addancin da suke aikatawa.
Ci gaban kimiyyar sadarwa da na halitta sai kara gaba suke. Wani bincike na nuna nan gaba ma, ana iya sace wa mutum tunanin dake kwakwalwarsa. Mai karatu, ka ji wannan batu kuwa?
Labaru da dumi-duminsu na tabbatar da cewa shahararren dan dandatsan nan mai suna Alan Ralsky, ya shiga hannun hukuma. A yau za mu dubi irin laifuffukan da yayi ne a baya, da yadda aka yi hukuma ta samu nasara a kansa, da kuma abin da ke jiransa na hukunci. A sha karatu lafiya.