
Matsaloli Da Hanyoyin Inganta Tsarin “Cashless” A Najeriya (1)
Ƙaranci da rashin ingancin wutar lantarki ya taimaka wajen haddasa tsadar rayuwa a Najeriya. Daga cikin abin da farashinsa ya haura cikin tsare-tsaren aiwatar da “Cashless” akwai caji da bankunan kasuwanci ke ɗirka wa masu ajiya dasu ko amfani da na’urorinsu wajen aikawa da karɓan kuɗaɗe ko saye da sayarwa. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 5 ga watan Mayu, 2023.