![Web 3.0: Marhalar Fasahar Intanet Zubi Na Uku (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/03/web-3.0-2.jpg)
Web 3.0: Marhalar Fasahar Intanet Zubi Na Uku (2)
Karkashin tsarin “Web 2.0” ne dandalin sada zumunta ya samo asali, ya habaka, har aka wayi gari wadanda basu san yadda Intanet ke aiki ba sun dauka kafafen sada zumunta irin su Facebook, ko WhatsApp, ko Twitter su ne kadai Intanet din. Wannan ke nuna tasirinsu karkashin wannan tsari. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 11 ga watan Maris, 2022.