![Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (17)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/12/Wayar-Salula-17.jpg)
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (17)
A farkon lokacin da kamfanin Apple ya fara ƙera wayoyin iPhone, ya ƙera su ne da matakin mizanin ma’adana kashi uku. Na farko su ne masu ɗauke da 16GB. Sai masu biye musu da 32GB. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 24 ga watan Nuwamba, 2023.