![Matsayin Tsarin “Cashless” A Yau](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/05/CBN-Cashless-11-e1683869600900.jpg)
Matsayin Tsarin “Cashless” A Yau
Za mu iya ganin ci gaban da aka samu ta hanyoyi da tsare-tsaren da babban banki, ta haɗin gwiwa da sauran kamfanonin hada-hadar kuɗaɗe, ya samar tare da aiwatar dasu daga lokaci zuwa lokaci. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 21 ga watan Afrailu, 2023.