
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere (3)
Kafin zuwan turawan mulkin mallaka ƙasar nan, al’ummar wannan ƙasa na amfani da ne da hanyoyi daban-daban da suka ƙirƙira a fannin ƙere-ƙere. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 30 ga watan Yuni, 2023.