![Wanda Ya Kirkiri Beran Kwamfuta (Mouse) Ya Kwanta Dama](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/mouse-founder.jpg)
Wanda Ya Kirkiri Beran Kwamfuta (Mouse) Ya Kwanta Dama
Douglas Engelbart shi ne wanda ya kirkiri na’urar beran kwamfuta, kuma Allah ya masa rasuwa cikin ‘yan kwanakin nan. A yau za mu duba tarihinsa ne da yadda aka yi ya kirkiri wannan na’ura mai tasiri.