![Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (12)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-12.jpg)
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (12)
Fahimtar waɗannan ɓangarori zai taimaka wa mai karatu musamman kan yadda ake wayar salula ko kyamarar zamani (DSLR) ke ɗaukan hotuna abubuwan dake mahalli. – Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 20 ga watan Oktoba, 2023.