Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada Ko Araharta (19)
Ƙarƙashin wannan sashi mun yi bayani ne a taƙaice kan ci gaban da aka samu shekaru kusan 20 da suka gabata zuwa yau. Daga kan tsarin ƙirar gangar-jikin wayar salula, zuwa ci gaban da aka samu wajen haɓaka da ƙayatar da babbar manhajarta. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 15 ga Watan Disamba, 2023