![Yadda Aka Gina Manhaja da Shafukan Facebook (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/gina-facebook-2-2.jpg)
Yadda Aka Gina Manhaja da Shafukan Facebook (2)
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake mana bayanin tsari da yadda aka gina manhaja da shafukan Dandalin Facebook. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake mana bayanin tsari da yadda aka gina manhaja da shafukan Dandalin Facebook. A sha karatu lafiya.
Da yawa cikin masu karatu kan tambayi wai shin, da wace irin fasaha ce aka gina manhaja da Dandalin Facebook ne? A yau za mu fara bayani dalla-dalla, sanka-sanka, kan wadannan hanyoyi, da nau’ukan fasahohin da aka yi amfani dasu. Abin da zai bayyana mana shi ne, dandalin facebook wata duniya ce mai zaman kanta a Intanet. A sha karatu lafiya.