![Sakonnin Masu Karatu (2018) (5)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2018) (5)
Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
An samu kari daga cikin kamfanonin sadarwa na wayar salula masu lasisi a kasarmu Najeriya. Amaryar da muka yi ita ce: “Etisalat”, daya daga cikin manyan kamfanonin sadarwa da ake ji dasu a kasashen larabawa.