![Rayuwar Matasanmu a Dandalin Facebook (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/matasa-1-1.jpg)
Rayuwar Matasanmu a Dandalin Facebook (1)
Bayan bayani da na gabatar a makonnin baya cikin binciken da muke ta gudanarwa kan wannan Dandali na Facebook, a yau za mu fara kebance fadakarwa ga matasanmu, ta hanyar bayani kan yadda suke rayuwa a wannan dandali, da kuma nasiha don samun tsira.