![Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/07/edge-3.png)
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (3)
A halin yanzu fasahar “Cloud Computing” ce tafi shahara cikin nau’ukan wadannan hanyoyin adana bayanai ta hanyar Intanet. Sai dai kuma, wannan fasaha tana dauke da nakasu ta wani bangaren. Domin fannin fasahar sadarwa a kullum ci gaba yake dada samu, saboda yaduwar hanyoyin amfani da ita. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a 17 ga watan Yuni, 2022.