![Saƙonnin Masu Karatu (2022) (10)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Tambayoyi2.png)
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (10)
Hukumar Facebook tana iya rufe shafinka idan ya tabbata cewa kana yaɗa saƙonnin batsa tsakanin jama’a; ya Allah ta hanyar rubutattun saƙonni ne, ko hotuna, ko sauti, ko kuma ta amfani da saƙonnin bidiyon batsa. – Jaridar AMINIYA, ranar Jumma’a, 14 ga watan Oktoba, 2022.