![Binciken Malaman Kimiyya Kan Tsibirin Bamuda (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/bamuda-3-1.jpg)
Binciken Malaman Kimiyya Kan Tsibirin Bamuda (3)
Wannan shi ne kashi na uku kuma na karshe, cikin jerin binciken da muka faro makonni biyu da suka gabata kan tsibirin Bamuda. Da fatan masu karatu sun samu fa’ida kan haka. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan shi ne kashi na uku kuma na karshe, cikin jerin binciken da muka faro makonni biyu da suka gabata kan tsibirin Bamuda. Da fatan masu karatu sun samu fa’ida kan haka. A sha karatu lafiya.
A kashi na biyu cikin jerin binciken da muke yi kan tsibirin Bamuda, za mu dubi rubuce-rubuce da binciken da masana suka yi a baya ne kan wannan tsibiri, da irin abubuwan da suka hango.
Daga cikin wurare masu hadari a duniya akwai tsibirin Bamuda, wanda aka fi sani da suna: “Bermuda Triangule.” Daga wannan mako zuwa makonni biyu nan gaba, za mu gudanar da bincike na musamman kan wannan tsibiri, da irin abubuwan dake faruwa a cikinsa na mamaki da al’ajabi. Wannan shi ne kashi na daya. A sha karatu lafiya.