![Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2024/01/hanyoyi-9-3.jpeg)
Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (3)
Amma a halin yanzu da bayyanar wannan fasaha ta AI, an kintsa musu tunani da ɗabi’un ɗan adam, don basu damar gudanar da ayyukan da suke yi ba tare da wata inji dake jujjuya su ba. Kawai sai dai su riƙa amfani da ƙa’ida da ɗabi’un da aka girka musu cikin ƙwaƙwalwarsu. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 19 ga watan Janairu, 2024.