
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (3)
Mafi muni cikin ire-iren waɗannan tashoshi shi ne wanda ke ɗauke da hoton wani cikin manyan malamai a ɓangare ɗaya, a ɗaya ɓangaren kuma asa hoton wata mace cike da tsaraici, wai don a nuna abin da malamin ke magana ko fatawa a kai. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 2 ga watan Yuni, 2023.