![Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba a Aikace (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/03/5-Technologies-1.jpg)
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba a Aikace (1)
Manufar samar da fasahar AI shi ne, maimakon aikin da kake yi akan kwamfuta, ta hanyar ba ta umarni kai tsaye, ɗaya-bayan-ɗaya, don ta aiwatar maka da abinda kake so. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 20 ga watan Janairu, 2023.