![Ayyukan Babbar Manhajar Kwamfuta (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/babbar-manhaja-4.jpg)
Ayyukan Babbar Manhajar Kwamfuta (2)
Wannan shi ne kashi na hudu kan bincike na musamman dangane da babbar manhajar kwamfuta, wato: “Operating System”. Wannan ita ce hakikanin manhajar dake sarrafa ko tafiyar da kwamfuta gaba daya. A sha karatu lafiya.