Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (3)
Asali da Bunkasa Duk da cewa bincike na hakika a tsarin binciken kimiyya na zamani kan wannan fannin ilmi bai shige shekaru ashirin da wani abu ba, sai dai idan muka yi la’akari da tsarin zamantakewar dan adam a wannan duniya, dangane da tarihi, za mu samu shi ma tsohon fannin ilmi ne kamar sauran…