Laccocin Tarurruka

LACCOCIN TARURRUKA

Kasidun Tarurruka da na Gabatar a Wurare da Lokuta Daban Daban.

Ga kasidun da na gabatar a tarurruka na musamman da aka gayyace ni a lokuta daban-daban, don munasaba daban-daban.  Mai bukata na iya saukar da kowannensu ta hanyar matsa alamar “Sauke” dake karshen kowane sahu na jadawalin dake kasa.  Allah sa a dace, amin.

 


LAMBATAKEN LACCAKARIN BAYANINAU'IN BAYANISAUKE
1Bunkasar Fasahar Sadarwa a NajeriyaLacca ta musamman da na gabatar a taron shekara shekara da kungiyar TSANGAYAR ALHERI ta shirya, ranar 1 ga watan Janairu, 2012, a Sani Abatch Youth Center, Madobi Road, KanoMicrosoft WordDownload
2Rayuwar Matasa a Dandalin Abota na IntanetLacca ta musamman da na gabatar a taron shekara shekara da kungiyar TSANGAYAR ALHERI ta shirya, ranar 5 ga watan Janairu, 2013, a dakin taro na MAKERA MOTEL dake hanyar Daura, KatsinaMicrosoft WordDownload
3Hanyoyin Sadarwar Zamani da Tasirinsu a NajeriyaLacca ta musamman da na gabatar a taron bita da kungiyar limaman Abuja - FCT IMAMS FORUM - ta shirya wa limaman Abuja cikin kwanakin 14 - 15, Mayu, 2016PowerPointDownload
4Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Maitama – Maza)Lacca ta musamman da na gabatar a muhadarar maza da kwamitin masallacin Aliyyu bin Abi Taalib dake Maitama, Abuja, ta shirya, ranar 1 ga watan Yuni, 2016.PowerPointDownload
5Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Maitama – Mata)Lacca ta musamman da na gabatar a muhadarar mata da kwamitin masallacin Aliyyu bin Abi Taalib dake Maitama, Abuja, ta shirya, ranar 26 ga watan Yuni, 2016.PowerPointDownload
6Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Sokoto, 2016)Lacca ta musamman da na gabatar a taron bita da Cibiyar AHLUL BAITI WAS SAHABA ta shirya a birnin Sokoto, ranar 13 ga watan Agusta, 2016, PowerPointDownload