Tag: Symbian
![Kamfanin Nokia Ya Sayi Babbar Manhajar “Symbian”](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/symbian.jpg)
Kamfanin Nokia Ya Sayi Babbar Manhajar “Symbian”
Babbar manhajar wayar salula mai suna “Symbian” ita ce ke gudanuwa a kusan dukkan wayoyin salula na wannan zamani (shekara ta 2008), kuma dukkan kamfanonin kera wayoyin salula suna da lasisin amfani da ita a wayoyinsu. Bayanan dake fitowa daga kamfanin Nokia a halin yanzu shi ne, ya saye kamfanin Symbian gaba daya. Masana na ganin wannan wani kalubale ne ga sauran kamfanonin kera wayoyin salula dake gogayya da Nokia. A sha karatu lafiya.