![Saƙonnin Masu Karatu (2022) (12)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Tambayoyi2.png)
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (12)
Idan tsarin dake girke cikin dandalin Facebook ya lura cewa an harbi shafinka da ƙwayar cuta, to, nan take zai rufe shafin, don kada kaci gaba da yaɗa ire-iren waɗannan cututtuka ga wasu. Dole ya rufe shafinka, duk da cewa ba laifinka bane. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 28 ga watan Oktoba, 2022.