![Ka’idojin Mu’amala da “Password” (12)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/password-11.png)
Ka’idojin Mu’amala da “Password” (12)
Ga kashi na 12 kuma na karshe, cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga kashi na 12 kuma na karshe, cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na 11 cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
A makon jiya mai karatu ya samu bayanai kan ragowar hanyoyin da ‘yan Dandatsa ke bi wajen sace “Password” din mutane, tare da nuna cewa daga cikin hanyoyin da suke amfani dasu akwai amfani da manhajojin kwamfuta masu iya kwance “Password” duk yadda aka layance shi. A yau za mu dubi wasu daga cikin wadannan manhajojin kwamfuta da ake iya sace “Password” dasu, tare da kwance su bayan an sace. Sannan muyi nazari kan wuraren da kwamfutocin da muke amfani dasu a hannunmu ko a office – wato kwamfutoci gama-gari nake nufi – don sanin ina ne suke adana “Password” din da muke shigarwa don bamu damar shiga kwamfutar a duk sadda muka shigar. In Allah yaso kuma za mu dubi yadda idan ka mance “Password” din kwamfutarka, ta yaya za ka iya canza wani “Password” din ta hanya mai sauki? Idan da lokaci a mako mai zuwa zamu yi nazari har wa yau kan yadda gidajen sanar sadarwar da muke mu’amala dasu suke adana “Password” din mu a rumbun adana bayanansu (Database).
Ga kashi na tara cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Labaru da dumi-duminsu na tabbatar da cewa shahararren dan dandatsan nan mai suna Alan Ralsky, ya shiga hannun hukuma. A yau za mu dubi irin laifuffukan da yayi ne a baya, da yadda aka yi hukuma ta samu nasara a kansa, da kuma abin da ke jiransa na hukunci. A sha karatu lafiya.
Sakonnin bogi na cikin abubuwan da suka fi yawaita a a bangaren sakonnin Imel da mutane ke karba. Kuma galibi ire-iren wadannan sakonnin na zuwa ne daga kafofi da dama….da kasuwanci, da masu zamba cikin aminci. A wannan mako za mu dubi wannan matsala a mahangar bincike na asali da wadanda ke aiko su, da hanyoyin da suke bi wajen samun adireshin mutane.