![Dabarun Gina Manhaja (Programming Languages) (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/dabarun-gina-manhaja.jpg)
Dabarun Gina Manhaja (Programming Languages) (1)
Kashi na biyu cikin binciken da muke yi kan tsarin gina manhajar kwamfuta. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Kashi na biyu cikin binciken da muke yi kan tsarin gina manhajar kwamfuta. A sha karatu lafiya.
Ga silsilar kasidu kan tsarin gina manhajar kwamfuta, wato Programming. Wannan fanni ne mai sarkakiya, kuma da yawa cikin masu karatu sun sha rubuto tambaya kan haka. Wannan yasa na ware lokaci don yin nazari kan wannan fanni mai mahimmanci. A sha karatu lafiya.
Wannan kashi na goma kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani. A yau mun dubi fannin “Programming” ne.