![Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (9)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/gado-9-2.jpg)
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (9)
Wannan shi ne kashi na tara a jerin kasidun da muke kwararowa kan Fannin Gadon Dabi’u da Siffofin Halitta, wato: “Genetics”. Kuma ci gaba ne daga kasidar makon da ya gabata. Duk abin da ba a fahimta ba, ana iya rubuto sako ko ta wayar salula ko kuma ta Imel, kamar dai yadda aka saba.