![Ci Gaba A Fannin Kimiyyar Ƙere-Ƙere a Zamanin Yau](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/12/auto-robot.jpg)
Ci Gaba A Fannin Kimiyyar Ƙere-Ƙere a Zamanin Yau
A tare da cewa an samu ci gaba a fannin ƙere-ƙere na asali, wato: “Mechanical Engineering”, sai dai, mafi girman abin da ya haifar da wannan sauyi mai ban mamaki a dukkan fannonin rayuwa – ba ma kimiyyar ƙere-ƙere kaɗai ba – shi ne ci gaban da ake kan samu a fannin kimiyyar sadarwa na zamani, wato: “Information Technology”. – Jaridar AMINIYA, ranar Jummu’a, 2 ga watan Disamba, 2022.