Kwarewa a Fannin Gyara Wayar Salula (Mobile Phone Repairs)
Wannan kashi na tara kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani. A yau mun dubi fannin “Mobile Repairs and Maintenance” ne.