![Sakonnin Masu Karatu (2016) (17)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2016) (17)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Wannan shi ne kashi na biyu kan bincike na musamman dangane da babbar manhajar kwamfuta, wato: “Operating System”. Wannan ita ce hakikanin manhajar dake sarrafa ko tafiyar da kwamfuta gaba daya. A sha karatu lafiya.