![Saƙonnin Masu Karatu (2022) (14)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2018/10/Tambayoyi2.png)
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (14)
An buga wannan maƙala ne a ranar Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 18 ga watan Nuwamba, 2022.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
An buga wannan maƙala ne a ranar Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 18 ga watan Nuwamba, 2022.
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun da muka fara kawowa makon jiya kan fasahar hasken “Laser” da alakarsa da fannin likitanci.
Daga cikin nau’ukan fasahan dake amfani da haske akwai “Laser Light”, wanda a halin yanzu ake amfani da ita hatta a fannin likitanci. Wannan shi ne abin da za mu duba a wannan mako.