![Ayyukan Babbar Manhajar Kwamfuta (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/babbar-manhaja-3.png)
Ayyukan Babbar Manhajar Kwamfuta (1)
Wannan shi ne kashi na uku kan bincike na musamman dangane da babbar manhajar kwamfuta, wato: “Operating System”. Wannan ita ce hakikanin manhajar dake sarrafa ko tafiyar da kwamfuta gaba daya. A sha karatu lafiya.