![Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-2-scaled.jpg)
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (2)
Dukkan wayoyin salula masu amfani da sikirin nau’in LCD suna sarrafa haske da launi ne ta amfani da fasahar “In-Plane Switching”, wato: “IPS”, ko kuma “Plane to Line Switching”, wato: “PLS”. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 11 ga watan Agusta, 2023.