Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (18)
Asalin kalmar “Huawei” kalma ce ta yaren mandarin, wato harshen mutanen ƙasar Sin kenan. Abin da kalmar take nufi shi ne: “kyautata fata”, ko “cin nasara a rayuwa”. Wannan ma’ana kuwa na bayyana ne a aikace a dukkan na’urorin da kamfanin ke samarwa. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 1 ga watan Disamba, 2023.