![Fasahar “Fiber Optics”: Daga Kunun Gilasai Zuwa Silin Gashin Haske (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/optics-3.jpg)
Fasahar “Fiber Optics”: Daga Kunun Gilasai Zuwa Silin Gashin Haske (3)
Ga kashi na uku kuma na karshe, cikin jerin binciken da muke yi kan fasahar “Fibre Optics,” sabuwar fasahar waya dake daukan sinadaran haske don aiwatar da sadarwa.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga kashi na uku kuma na karshe, cikin jerin binciken da muke yi kan fasahar “Fibre Optics,” sabuwar fasahar waya dake daukan sinadaran haske don aiwatar da sadarwa.
Ga kashi na biyu cikin jerin binciken da muke yi kan fasahar “Fibre Optics,” sabuwar fasahar waya dake daukan sinadaran haske don aiwatar da sadarwa.
Daga cikin nau’ukan wayoyin dake dauke da sinadaran sadarwa a zamanin yau akwai nau’in “Fibre Optics”, wanda ke samuwa ta hanyar gilasai da ake nikewa a dama shi kamar kunu. Daga wannan mako za mu fara bincike don fayyace hakikanin wannan sabuwar fasaha. Wannan shi ne kashi na farko. A sha karatu lafiya.