![Dumamar Yanayi da Tasirinsa Ga Mahalli (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/dumamar-yanayi.jpg)
Dumamar Yanayi da Tasirinsa Ga Mahalli (1)
Dumamar yanayi, ko “Global Warming” kamar yadda ake kira a turance, yanayi ne da halin yanzu yake game duniya. A kasashenmu nan da yawa cikin mutane basu ma san me hakan ke nufi ba, balle tasirinsa ga mahallin da muke rayuwa a ciki. Wannan yasa a wannan mako na fara kalato mana kadan daga bayani kan wannan maudu’i. A sha karatu lafiya.