![Jirage Masu Sarrafa Kansu: Wani Sabon Salon Yaki a Duniya (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/drone-3.jpg)
Jirage Masu Sarrafa Kansu: Wani Sabon Salon Yaki a Duniya (3)
A yau mun dubi shahararrun nau’ukan jirage masu sarrafa kansu ne da ake ji dasu a duniya. Wannan shi ne kashi na uku. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A yau mun dubi shahararrun nau’ukan jirage masu sarrafa kansu ne da ake ji dasu a duniya. Wannan shi ne kashi na uku. A sha karatu lafiya.
A kashi na biyu cikin bayanin da muka faro kan jirage masu sarrafa kansu, yau za mu dubi tarihi da kuma siffofin ire-ieren wadannan jirage ne. A sha karatu lafiya.
Daga cikin fasahar dake kan sharaha a fannin kere-kere yanzu a duniya akwai kirar jirage masu sarrafa kansu da ake kira: “Drones” a harshen Turanci. Daga wannan mako zamu fara bayani tarihi da samuwar wadannan nau’ukan jirage, da kuma yadda kasashen yamma ke amfani dasu cikin wani irin sabon salon yaki na zamani a duniya.