![Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (7)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/gado-7.jpg)
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (7)
A yau kasidarmu za ta dubi fannin da ya shafi sauya dabi’u da sinadaran ‘ya’yan itatuwa ne da tsirrai, don samar da yabanya mai inganci. A sauran kasashen da suka ci gaba, inda wannan fanni ya shahara, an samu masu adawa da wannan tsari. Don haka mun kawo cikakken bayani kan hujjojin dukkan bangarorin biyu.