
Kwarewa a Fannin Kanikancin Kwamfuta (Computer Repairs)
Wannan kashi na bakwai kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani. A yau mun dubi fannin “Computer Repairs and Maintenance” ne.