![Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (15)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/12/Wayar-Salula-15.jpg)
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (15)
Kashin farko na wayar salula da galibin kamfanonin ƙera wayar salula na duniya ke ƙerawa su ne wayoyi masu araha. Waɗannan su ake kira: “Budget Phones”. Wato wayoyin salular masu ƙaramin ƙarfi. Galibinsu farashinsu ba ya wuce dala 100 zuwa 150. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 10 ga watan Nuwamba, 2023.