![Tsari Da Gudanuwar Na’urar “Black Box” (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/blackbox-3.jpg)
Tsari Da Gudanuwar Na’urar “Black Box” (3)
Wannan kashi na uku kuma na karshe kenan kan bayanin na’urar “Black Box”. Da fatan masu karatu na fa’idantuwa da bayanan. Duk abin da ba a fahimta ba ana iya rubuto tambaya don samun karin bayani. A sha karatu lafiya.