Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (2)
Fasahar samar da bayanai na AI tana iya ƙirƙirowa tare da kwaikwayon muryar mutane kala-kala. Kana iya ɗaukan muryarka a waya ko a makirfon, ka loda mata, ka samar da rubutu, kuma ta karanto maka rubutun da muryarka cikin sauƙi, kai tsaye. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 29 ga watan Disamba, 2023.