![Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere (7)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/science-8.jpg)
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere (7)
Fatanmu shi ne Mai Girma Shugaban Ƙasa ya wakilta wani sashe na jami’a da hukumomin gwamnati dake ƙarƙashin kulawarsa, don samar da wani tsari gamamme da zai motsa hanyoyin ci gaba a wannan fanni baki ɗaya. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 28 ga watan Yuli, 2023.